All stories tagged :
News
Featured
Tinubu ya naÉ—a sabon ministan lantarki
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya aike da sunan, Joseph Olasukanmi Tegbe a matsayin wanda zai naɗa sabon ministan wutar lantarki.
Mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga shi ne ya bayyana haka a ranar Alhamis.
Ya ce an mika sunansa ga majalisar dattawa domin tantancewa da kuma tabbatar da...










![Russia: Buhari returns to Abuja [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/10/1572027631_Russia-Buhari-returns-to-Abuja-PHOTOS.jpg)





