All stories tagged :
News
Featured
Kotu ta samu shugaban rikon karamar hukuma da laifin satar Naira...
Babbar kotun tarayya dake jihar Kebbi ta yankewa, Abubakar Bawa Makuku shugaban riko na karamar hukumar Sakaba ta jihar Kebbi hukuncin daurin shekaru hudu ko kuma tarar miliyan 1 da kuma wata karin tarar miliyan 1.5 zai biya ƙaramar hukumar Sakaba a matsayin diya
Kotun ta samu shugaban da aikata...