All stories tagged :
News
Featured
Gwamnan Oyo ya gana da Tinubu a Abuja
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ranar Alhamis a fadar Aso Rock dake Abuja.
Makinde ya isa fadar shugaban kasar ne jim kadan bayan zuwan gwamnan Filato, Caleb Mutfwang.
Jaridar The Cable ta gano cewa shugaban kasa ya gana da gwamnonin biyu a lokuta...








![Copa America: CONMEBOL announces team for tournament [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/07/Copa-America-CONMEBOL-announces-team-for-tournament-Full-list.jpeg)







