All stories tagged :
News
Featured
Ƙasar Nijar Ta Ƙaddamar Da Sabon Katin Shaidar Ɗan Ƙasa
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta ƙaddamar da sabon katin shaidar zama ɗan ƙasa, da nufin ƙarfafa tsaro da kuma zamanantar da tsarin tantance jama’a.An fara aiwatar da shirin ne a birnin Yamai, a ofishin ƴan sanda na Yantala.Hukumomi sun bayyana cewa wannan mataki wani ɓangare ne na ƙoƙarin ƙasashen yankin...





![EPL: Man City release final 25-man squad for 2019/2020 season [Full List]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/EPL-Man-City-release-final-25-man-squad-for-20192020-season-Full-List.jpg)









