All stories tagged :
News
Featured
Sojojin sun dakile harin mayakan ISWAP kan sansaninsu
Dakarun sojan Najeriya bataliya ta 3 sun samu nasarar dakile wani farmaki da ake zargin mayakan ƙungiyar ISWAP da kaiwa a karamar hukumar Ngala dake jihar Borno.
Kafar yada labarai ta Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a yankin tafkin Chadi ta ruwaito majiyar jami'an tsaro na cewa...







![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)








