All stories tagged :
News
Featured
Tinubu Ya Ce Sauye-Sauyen Tattalin Arziki Sun Fara Haifar Da Ci...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatin sa ta aiwatar cikin shekaru 3 sun fara samar da ci gaba mai ɗorewa ga tattalin arzikin Najeriya.Tinubu ya bayyana hakan ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja yayin da ya karɓi baƙuncin tawagar Deloitte Africa ƙarƙashin...


![FIFA releases Nigeria's latest ranking in world football [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/FIFA-releases-Nigerias-latest-ranking-in-world-football-Full-list.png)













