All stories tagged :
News
Featured
Jana’izar Aminu Dantata: Tawagar gwamnatin ta isa kasar Saudiya
Tawagar gwamnatin tarayya ta isa kasar Saudiya domin karbar gawar marigayi, Aminu Dantata gabanin yi masa jana'iza a birnin Madina.
A ranar Asabar ne Allah ya yi wa marigayi Aminu Dantata rasuwa a birnin Abu Dhabi na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa yana da shekaru 94 a duniya.
Tawagar ta tashi daga...