All stories tagged :
News
Featured
Majalisar Dattawa ta amince da naɗin Laftana Janar Olufemi Oluyede a...
Majalisar dattawa ta amince da naɗin Laftana Janar Olufemi Oluyede a matsayin babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya.Amincewar ta biyo bayan nazarin rahoton kwamitin harkokin rundunar soji na majalisar, wanda Sanata Abdulaziz Musa Yar’adua ke shugabanta.Majalisar ta amince da shawarwarin da kwamitin ya gabatar cikin rahoton, ba tare da...