All stories tagged :
News
Featured
NDLEA Ta Gano Miyagun Kwayoyi Da Aka Ɓoye A Cikin Kayan...
Hukumar Yaki da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta gargadi al’umma da su kara sanya ido, bayan jami’anta sun gano boyayyun kwayoyi a cikin kayan wasanranar yara da kuma garri.Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da Daraktan Yada Labarai da Wayar da Kai na hukumar, Femi...















