All stories tagged :
News
Featured
An Jibge Jami’an Tsaro Yayin Da Zanga-Zangar Kyamar Baƙi Ke Ci...
Ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar kyamar baƙi a wasu sassan Afirka ta Kudu, lamarin da ya sa hukumomi suka jibge jami’an tsaro saboda fargabar barkewar rikice-rikice.Shugaban ƙasar, Cyril Ramaphosa, ya bukaci masu zanga-zangar su guji tashin hankali tare da gudanar da zanga-zangar cikin lumana ba tare da...


![Customs arrests suspected smugglers, intercepts 3,270 bags of rice in Oyo, Osun [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Customs-arrests-suspected-smugglers-intercepts-3270-bags-of-rice-in-Oyo-Osun-PHOTOS.png)












