All stories tagged :
News
Featured
Kotun Tarayya Ta Ba Da Umarnin Ƙwace Kadarori 48 Da Ake...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta su da tsohon Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari'a, Abubakar Malami, tare da mayar da su mallakin Gwamnatin Tarayya.Mai Shari'a Joyce Abdulmalik ta ce Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta...














