All stories tagged :
News
Featured
Oyedepo Ya Bukaci Mambobin Cocinsa Su Mallaki Katin Zaɓe
Jagoran Cocin Living Faith Worldwide, Bishop David Oyedepo, ya yi kira ga mambobin cocinsa da su mallaki katin zaɓe tare da shiga zaɓe domin cika hakkinsu na 'yan ƙasa.Oyedepo ya bayyana hakan ne a lokacin ibadar ranar Lahadi a Faith Tabernacle da ke Ota, Jihar Ogun.Malamin cocin ya ce...















