All stories tagged :
News
Featured
Tsananin Zafi Ya Hallaka Raƙuma A Ethiopia
Masu kiwon raƙuma a arewa maso gabashin Ethiopia sun koka kan yadda tsananin zafi da fari ke haddasa mutuwar dabbobinsu, duk da cewa an san raƙuma da jure yanayin hamada.Wani mai kiwon raƙuma a yankin Semera na Afar, Ali Umar, ya shaida wa BBC cewa ya rasa raƙuma 8...









![Overland aircraft on fire at Lagos Airport [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Overland-aircraft-on-fire-at-Lagos-Airport-VIDEO.jpg)






