All stories tagged :
News
Featured
Jam’iyar LP ta zaÉ“i Nenadi Usman a matsayin shugabarta
Jam'iyar LP ta zaɓi, Nenadi Usman a matsayin cikakkiyar shugabar jam'iyar.
An zaɓi Usman a ranar Talata a wurin babban taron jam'iyyar da aka gudanar a Umuahia babban birnin jihar Abia.
Jam'iyar ta kuma zaɓi wasu mambobinta da za su riƙe wasu ofisoshin jam'iyar na ƙasa.
A cikin waÉ—anda aka zaba akwai...










![Peter Obi visits flood victims in Benue [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Peter-Obi-visits-flood-victims-in-Benue-PHOTOS-696x522.jpg)





