All stories tagged :
News
Featured
Oshiomhole Ya Zargi Akpabio Da Bai Wa ‘Yarsa Mukami A NNPCL...
Sanata Adams Oshiomhole ya yi zargin cewa 'yar Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ta samu wani mukami mai kyau a Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ba tare da bin tsarin daukar ma'aikata na hukuma ba.Oshiomhole ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa a shirin Mic On Podcast, inda...








![2023: Tinubu meets UK minister in London [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2023-Tinubu-meets-UK-minister-in-London-PHOTOS-696x471.jpg)







