All stories tagged :
News
Featured
Jam’iyar SDP ta zaɓi Sadik Gombe a matsayin sabon shugaba
Wani tsagi na jam'iyar SDP ya zaɓi Sadik Gombe a matsayin halastaccen shugaban jam'iyar na ƙasa.
Kafin zaɓen nasa, Gombe ya kasance shugaban riƙo na jam'iyar tun shekarar 2025 kafin zaɓen da aka yi masa a lokacin babban taron jam'iyar da aka gudanar a filin wasa na Tafawa Balewa dake...



![Ganduje presides over State Executive meeting amid bribery scandal [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1539697095_Ganduje-presides-over-State-Executive-meeting-amid-bribery-scandal-PHOTOS.jpg)












