All stories tagged :
News
Featured
Yan bindiga sun kashe jami’an kwastam biyu a jihar Kebbi
Wasu yan bindiga da ake zargin mayakan Lakurawa ne sun kashe jami'an hukumar kwastam biyu yan bindiga suka kashe a garin Tugar dake ƙaramar hukumar Bagudo ta jihar Kebbi.
Jaridar The Punch ta rawaito cewa yan bindigar sun farma wani shingen binciken jami'an da tsakar daren ranar Laraba.
Wata majiya ta...









![AFCON 2019: Ahmed Musa, Iwobi, celebrate with team-mates in dressing room after securing Nigeria's ticket [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/11/AFCON-2019-Ahmed-Musa-Iwobi-celebrate-with-team-mates-in-dressing-room-after-securing-Nigerias-ticket-VIDEO.jpg)






