All stories tagged :
News
Featured
Dakarun Najeriya Sun Lalata Maboyar Da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda Na...
Dakarun FOB AUDU da FOB BABANNA sun lalata wata maboyar da ake zargin ‘yan ta’adda na amfani da ita a yankin Borgu da ke Jihar Neja.Rahoton da masanin harkokin tsaro Zagazola Makama ya wallafa ya ce dakarun sun kai samamen ne bayan samun sahihan bayanan sirri kan wani sansanin...
















