All stories tagged :
News
Featured
Kotu Ta Yanke Wa Mahaifiya Da ’Yar Uwar Dan Ta’adda Battujo...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Safiya Salihu da Halima Abdullahi hukuncin zaman gidan yari bayan sun amsa laifukan da suka shafi ta’addanci.Matan biyu mahaifiya da ’yar uwar marigayi Kachallah Ibrahim Battujo ne, wanda jami’an tsaro suka kashe a jihar Kogi a watan Yuni.Mai shari’a Hauwa...















