All stories tagged :
More
Featured
Ƴan bindiga sun sace shugaban kungiyar Ohanaeze a jihar Imo
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da Igboayaka Igboayaka shugaban kungiyar matasan Ohanaeze ta OYC a jihar Imo.
Anyi garkuwa da Igboayaka da maraicen ranar Asabar a unguwar Work Layout dake kusa da mahadar titin jami'ar jihar Imo dake Owerri babban birnin jihar.
A wata sanarwa ranar Lahadi Chilos Godsent shugaban...