All stories tagged :
More
Featured
‘Yan Sanda Za Su Gurfanar Da Mutane 4 Kan Rikicin Da...
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da kama mutane 4 da ake zargi da hannu a rikicin manoma da makiyaya da ya faru a garin Gulma da ke ƙaramar hukumar Argungu.Rundunar ta ce rikicin ya yi sanadin mutuwar mutane 8, kuma za a gurfanar da waɗanda aka kama...


![Yobe: Gov. Buni, traditional rulers meet behind closed-door [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/Yobe-Gov.-Buni-traditional-rulers-meet-behind-closed-door-PHOTOS.jpeg)












