All stories tagged :
More
Featured
Sojoji Biyu Sun Rasa Rqyukansu Yayin Da Aka Kashe Mqyqƙan lSWAP...
Akalla sojoji biyu da mayakan ISWAP da dama sun mutu bayan wani hari da ƴan ta’addar suka kai sansanin sojoji da ke Magumeri a jihar Borno.Mai magana da yawun rundunar haɗin gwiwa ta sojoji, Laftanar Kanal Sani Uba, ya ce lamarin ya faru ne da safiyar Alhamis lokacin da...
















