All stories tagged :
More
Featured
Dan majalisar wakilai na jam’iyyar PDP daga Gombe ya koma APC
Inuwa Garba mamba dake wakiltar mazabar Yamaltu Deba a majalisar wakilai ta tarayya ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP ya zuwa APC abun da ake ganin zai karawa APC ƙarfi a jihar Gombe.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya shi ne ya karbi Garba a gidan gwamnatin jihar dan majalisar...


![Adamawa: 16 shops razed as fire guts Ganye market [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/Adamawa-16-shops-razed-as-fire-guts-Ganye-market-PHOTOS.jpeg)












