All stories tagged :
More
Featured
Ƙungiyar Tinubu Vanguard Ta Janye Goyon Baya Ga Shugaba Tinubu da...
Wata ƙungiya mai goyon bayan Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, wacce aka sani da Tinubu Vanguard, ta sanar da dakatar da dukkan ayyukanta na siyasa tare da janye goyon bayanta ga Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC mai mulki.Ƙungiyar, wadda ta ƙunshi mambobi daga jihohi 19 na...



![Yobe: Gov. Buni, traditional rulers meet behind closed-door [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/Yobe-Gov.-Buni-traditional-rulers-meet-behind-closed-door-PHOTOS.jpeg)










