All stories tagged :
More
Featured
Ƴanbindiga Sun Sace Matafiya 28 a Jihar Filato
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴanbindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato.Wani mazaunin ƙaramar hukumar ya tabbatar wa jaridar Daily Trust faruwar lamarin, inda ya ce mutanen da aka sace—maza da mata da yara—na...



![Senate sets up Welfare Committee [List of Members]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/06/1560432722_Senate-sets-up-Welfare-Committee-List-of-Members.jpg)











