All stories tagged :
More
Featured
Okowa ya ziyarci ofishin EFCC dake Lagos
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa ya ziyarci ofishin hukumar EFCC dake jihar Lagos a ranar Litinin.
Wasu majiyoyi dake hukumar ta EFCC sun bayyana cewa ziyarar ta tsohon gwamnan na da alaƙa da binciken almundahanar kuɗaɗe da ake zargin ya aikata lokacin da yake jagorantar jihar Delta.
A watan Nuwamban...





![Islamic New Year: Sultan of Sokoto sends powerful message to Muslims, Nigerian military [ Full text]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/Islamic-New-Year-Sultan-of-Sokoto-sends-powerful-message-to-Muslims-Nigerian-military-Full-text.jpg)









