All stories tagged :
More
Featured
INEC Ta Ayyana Dan Takarar APC A Matsayin Wanda Ya Lashe...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da Joshua Ishaku a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙaramar hukumar Bwari da ke Babban Birnin Tarayya (FCT).Baturen zaɓen, Mohammed Nurudeen, ne ya bayyana sakamakon a ranar Lahadi a Bwari, inda ya ce Ishaku ya samu ƙuri’u 18,466.Haka...














