All stories tagged :
More
Featured
Mataimakin kwamishinan yan sandan jihar Borno ya mutu a hatsarin mota
Rundunar Æ´an sandan jihar Borno ta sanar da mutuwar , Abubakar A. Balteh mataimakin kwamishinan yan sanda na jihar wanda ya mutu a ranar Asabar sakamakon wani mummunan hatsarin mota.
Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar, ASP Nahum Kenneth Daso ne ya bayyana haka a cikin wani sako...


![Fire guts 20 potash shops in Yobe [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/1573919306_Fire-guts-20-potash-shops-in-Yobe-PHOTOS.jpeg)













