All stories tagged :
More
Featured
Aliko Dangote Ya Nada ’Ya’yansa Mata Uku A Manyan Mukamai A...
Attajirin Afirka, Aliko Dangote, ya dauki matakin bai wa iyalansa muhimmiyar rawa a tafiyar da harkokin Kamfanin Dangote Group, inda ya nada ’ya’yansa mata uku a manyan mukamai. Wannan mataki na nuna sabon salo na mika ragamar shugabanci ga ’yan gida da kuma bai wa ƴan sabon zamani damar...














