All stories tagged :
More
Featured
Atiku Ya Ziyarci Kwankwaso A Abuja
Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar, ya kai ziyara ga jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a gidansa da ke unguwar Maitama a Abuja.Ziyarar na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan gudanar da babban taron jam’iyyar haɗaka ta ADC, wadda duka shugabannin siyasar biyu ke cikinta.Har zuwa yanzu, ba a bayyana...








![EFCC arrests operators of ‘yahoo academy' in Akwa Ibom [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/12/EFCC-arrests-operators-of-‘yahoo-academy-in-Akwa-Ibom-Photos.jpeg)






