All stories tagged :
More
Featured
Mutum 30 Sun Gamu Da Ajalinsu Bayan Mummunan Hatsarin Mota A...
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Kwanar Barde, karamar hukumar Gezawa a Jihar Kano, a safiyar jiya. Rahotanni sun ce hatsarin ya shafi wata tirela mai zuwa Gujungu, wadda ta yi hatsari sakamakon tukin ganganci, lamarin da ya jikkata...















