All stories tagged :
More
Featured
Matasa sun gudanar da zanga-zangar neman Jonathan ya tsaya takarar shugaban...
Daruruwan matasa ne a ƙarƙashin ƙungiyar Coalition for Jonathan Goodluck Jonathan su ka tattara a kofar gidan tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan inda suka shawarce shi da ya tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027.
Taron dandazon matasan ya jawo cunkoson ababen hawa a yankin a dai-dai lokacin da...



![Insecurity: Fani-Kayode reveals why Service Chiefs sent their accountants to Gbajabiamila's summon [video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/02/Insecurity-Fani-Kayode-reveals-why-Service-Chiefs-sent-their-accountants-to-Gbajabiamilas-summon-video.jpg)











