All stories tagged :
More
Featured
Tinubu Ya Yi Alƙawarin Nemo Karin Hanyoyin Murƙushe Rashin Tsaro
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudirin gwamnatinsa na nemo hanyoyin da za su kawo ƙarshen ta’addanci da ayyukan ’yan bindiga a ƙasar nan.Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin jawabin buɗe taron Majalisar Zartarwa ta Ƙasa (NEC) kan bunƙasa tattalin arziƙi mai haɗa kai...
















