All stories tagged :
More
Featured
Tsohon Shugaban APC A Jigawa, Ado Kiri, Ya Fice Daga Jam’iyya
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na farko a Jihar Jigawa, Ado Sani Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar a hukumance.Kiri, wanda ya wakilci mazabar Ringim/Taura a Majalisar Wakilai daga 2019 zuwa 2023, ya bayyana hakan ne a cikin wasiƙar murabus mai ɗauke da kwanan watan 30 ga Maris, 2026,...














