All stories tagged :
More
Featured
Danjuma Goje ya sha kaye a zaɓen fitar da gwani na...
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje ya ya sha kaye a zaɓen fitar da gwani da jam'iyar APC ta gudanar a mazaɓarsa ta Gombe ta Tsakiya.
Hakan na nufin Sanatan ya rasa tikitin tsayawa takara a ƙoƙarinsa na tsayawa zaɓe a karo na biyar domin wakiltar al'ummar yankin...



![Police demote six officers, dismiss nine [See Names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Police-demote-six-officers-dismiss-nine-See-Names.jpg)












