All stories tagged :
More
Featured
An daure fasto shekaru 25 kan laifin yi wa yarsa mai...
Wata kotun hukunta laifuka na musamman dake Ikeja a jihar Lagos ta yankewa wani fasto mai suna Ndukwe Ogbu mai shekaru 45 daurin shekaru 25 a gidan yari.
Kotun ta samu Ogbu da aikata laifin yi wa yarsa mai shekaru 14 fyade.
A ranar Litinin mai shari'a Olubunmi Abike-Fadike dake sauraren...