All stories tagged :
More
Featured
Sanata Onawo ya fice daga jam’iyar PDP
Ogoshi Onawo, Sanata dake wakiltar mazabar kudancin Nasarawa a majalisar dattawan Najeriya ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar PDP.
A wata wasika mai dauke da kwanan watan 10 ga watan Janairu da ya aikewa shugaban jam'iyar PDP na mazabar Galadimawa a karamar hukumar Doma ta jihar Nasarawa Onawo ya bayyana...












