All stories tagged :
More
Featured
Ban Zargi Kashim Shettima Da Kafa Kungiyar B.H. Ba—Ali Modu Sheriff
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff, ya karyata rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta da ke cewa ya zargi Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, da kafa ƙungiyar Boko Haram.A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar Sanata Sheriff ya bayyana labarin a matsayin...







![Nigeria drops two places on corruption ranking [See details]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/Nigeria-drops-two-places-on-corruption-ranking-See-details.jpg)





