All stories tagged :
More
Featured
Wike: Tinubu Na Yin Barci Cikin Kwanciyar Hankali Saboda Ayyukan Da...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na yin barci cikin kwanciyar hankali saboda irin ayyukan ci gaba da gwamnatinsa ke aiwatarwa a Abuja da sauran sassan Najeriya.Wike ya yi wannan furuci ne a ranar Laraba yayin ƙaddamar da titin Arterial Road...














