All stories tagged :
More
Featured
Ƴanbindiga Sun Sace Sakataren Karamar Hukumar Kibiya A Kano
Wasu ’yanbindiga sun kai hari gidan sakataren ƙaramar hukumar Kibiya da ke jihar Kano, inda suka yi awon gaba da shi a wani farmaki da aka kai da daddare.Shugaban majalisar kansilolin ƙaramar hukumar, Hon. Sabo Yusuf Usman, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa harin ya auku ne...














