All stories tagged :
More
Featured
Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya Fice Daga APC
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ovie Omo-Agege, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki.A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa labarai, Sunday Areh, ya fitar, Omo-Agege ya ce ya ɗauki matakin ne bayan tattaunawa da magoya bayansa da kuma la’akari...






![Adamawa: 16 shops razed as fire guts Ganye market [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/Adamawa-16-shops-razed-as-fire-guts-Ganye-market-PHOTOS.jpeg)








