All stories tagged :
More
Featured
Fafaroma Leo Ya Soki Shugabanni Kan Kashe Kuɗaɗe A Yaƙe-Yaƙe
Fafaroma Leo ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda wasu shugabanni ke kashe biliyoyin kuɗi wajen gudanar da yaƙe-yaƙe, a wani jawabi da ya gabatar ba tare da tsoro ba a ƙasar Kamaru.Wannan kalami na zuwa ne bayan da tsohon shugaban Amurka, Donald Trump ya sake sukar Fafaroman a...


![FMC Yola moves to separate conjoined twins [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/01/FMC-Yola-moves-to-separate-conjoined-twins-PHOTO.jpeg)









