All stories tagged :
More
Featured
‘Yan Bindiga Sun Kashe MaIamin Makaranta Bayan KarÉ“ar KuÉ—in Fansa A...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe wani malami a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Anka a Jihar Zamfara, Mustapha Yahaya Maru, duk da cewa iyalansa sun biya kuɗin fansa domin a sake shi.Rahotanni sun ce an sace malamin ne a farkon watan nan yayin da yake...




![Another building gutted by fire in Lagos [Video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/1573230094_Another-building-gutted-by-fire-in-Lagos-Video.jpg)










