All stories tagged :
More
Featured
’Yan Sanda A Kano Sun Yi Wa Manyan Jami’ai 13 Adon...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi wa manyan jami’anta 13 ado, bayan samun karin girma zuwa sabbin mukamai.An gudanar da bikin ne a Masallacin (Mess) na Jami’an ’Yan Sanda da ke Kano, kamar yadda sanarwar da CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, ya bayyana...














