All stories tagged :
More
Featured
Farashin É—anyen man fetur ya yi sama a kasuwar duniya
Kokarin da gwamnatocin kasashe da dama ke yi na kawo ƙarshen tsadar rayuwa da al'ummominsu ke fuskanta ya gamu da tasgaro a yayin da farashin danyen man fetur ya yi sama a kasuwar duniya sakamakon sake tsunduma cikin rikici da kasashen Amurka da Iran su ka yi.
Saurin dagawar farashin...




![Buhari, Gowon meet in Aso Rock [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557794400_Buhari-Gowon-meet-in-Aso-Rock-PHOTOS.jpg)










