All stories tagged :
More
Featured
El-Rufai Ya Maka ICPC A Kotu Kan Binciken Gidansa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya maka Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) a kotu, kamar yadda mai magana da yawunsa, Muyiwa Adekeye, ya bayyana a shafinsa na X.An ce El-Rufai ya shigar da ƙara a babbar kotun tarayya da ke Abuja. Ya roƙi kotun...






![Obasanjo back in Abeokuta home after escaping plane crash [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/Obasanjo-back-in-Abeokuta-home-after-escaping-plane-crash-VIDEO.jpg)







