All stories tagged :
More
Featured
Rashin Tsaftataccen Makamashi Na Kashe Mutane Dubu ÆŠari A Najeriya Duk...
Shugaban kamfanin Renaissance Africa Energy Company, Tony Attah, ya ce kusan mutane dubu ɗari ne ke mutuwa a Najeriya duk shekara sakamakon rashin samun tsaftataccen makamashi.Attah ya bayyana haka ne a yayin taron Africa CEO Forum da aka gudanar a Kigali na ƙasar Rwanda. Ya ce matsalar ta shafi...





![Yobe: Gov. Buni, traditional rulers meet behind closed-door [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/07/Yobe-Gov.-Buni-traditional-rulers-meet-behind-closed-door-PHOTOS.jpeg)








