All stories tagged :
Law
Featured
An Tsinci Gawar Wani Yaro Matashi A Cikin Tafki A Jihar...
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar wani yaro mai shekaru 15 da haihuwa, Sunusi Abubakar, a wani tafki da ake kira Mahayin gidan Toro da ke kauyen Gabari, ƙaramar hukumar Dutse a jihar Jigawa.Mahaifin mamacin, Abubakar Musa Gabari, ya shaida cewa lamarin ya faru ne bayan ɗansa ya...