All stories tagged :
Law
Featured
Gwamnatin tarayya za ta kashe biliyan 12 wajen daga darajar wasu...
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince a kashe naira biliyan 12 domin a sayen wasu muhimman kayayyakin kiwon lafiya a wasu asibiti dake jihohi 6 na Najeriya.
Da yake magana bayan taron majalisar da shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya jagoranta a ranar Talata ministan lafiya, Dr Muhammad Ali Pate...