All stories tagged :
Law
Featured
Matatar Dangote Ta Sauke Farashin Man Fetur Zuwa N890
Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur daga N950 zuwa N890, tare da fara aiwatar da sabon farashin tun daga jiya, Asabar, 1 ga watan Fabrairu, 2025.A cikin wata sanarwa da ta fitar, matatar ta bayyana cewa ragin ya biyo bayan saukar farashin ɗanyen mai a kasuwar duniya.Dangote...